Yanzu-yanzu: Buhari ya rabawa ministoci ma’aikatu, Ya baiwa kansa man fetur
Abia – Chkuwuwka Ogar : Karamin ministan ma’adinai
Adamawa – Muhammad Bello : Ministan birnin tarayya Abuja
Akwa Ibom – Godswill Akbapio – Ministan Neja Delta
Anambara – Chris Ngige – Ministan Kwadago da daukan aiki
Anambra – Sharon Ikeazu – Karamar ministar Yanayi
Bauchi – Adamu Adamu – Ministan Ilimi
Bauchi – Maryam Katagum – Karamar ministar Hannun Jari, masana’antu da kasuwanci
Bayelsa- Temipre Sylva – Karamin ministan man fetur
Benue – George Akume – Ministan ayyuka na musamman
Borno – Mustapha Shehuri – Karamin minstan noma
Cross Ribas – Agba – Ministan wutan lantarki
Delta – Festus Keyamo SAN – Karamin ministan Neja Delta
Ebonyi – Dr Ogbnayya Onu – Ministan Kimiya da fasaha
Edo – Osagie Ehanire – Ministan Lafiya
Edo – Clement IK – Karamin ministan kasafin kudi
Ondo – Otunba Richard Adeniyi – Ministan Hannun Jari, masana’antu da kasuwanci
Enugu – Geofreey Onyeama – MInistan harkokin wajen Najeriya
Gombe – Isah Ali Pantami – Ministan sadarwa
Imo – Emeke Nwajuba – Karamin ministan Ilimi
Jigawa – Suleiman Adamu – Ministan Ruwa
Kaduna – Zainab Shamsuna – Ministar Kudi
Kaduna – Muhammad Mahmud – Ministan Yanayi
Kano – Sabo Nanono – Ministan Noma
Kano- Bashir Salihi – Ministan Tsaro
Katsina – Hadi Sirika – Ministan Sufurin Jirage sama
Kebbi- Abubakar Malami – Ministan Shari’a
Kogi- RamatuTijjani – Karamar ministar Abuja
Kwara- Lai Mohammad – Ministan labarai da al’adu
Kwara- Gbemisola Saraki – Karamar ministar Sufuri
Lagos- Babtunde Fashola – Ministan aiki da gidaje
Lagos- Olorunnibe Mamora – Karamin ministan lafiya
Niger- Ali Dada – Karamin ministan harkokin wajen Najeriya
Nasarawa – Mohammad Abdullahi – Karamin ministan Kimiya da fasaha
Ogun- Lekan adebiti – Ministan ma’adinai
Ondo- Alasodura Tayo – Karamin ministan kwadago
Osun- Rauf Aregbesola – Ministan harkokin cikin gida
Oyo- Sunday Dare – Ministan matasa da wasanni
Plateau- Paulen Tallen – Ministar harkokin mata
Rivers- Rotimi Amaechi – MInistan Sufuri
Sokoto – Maigari Dingyadi – Ministan harkokin yan sanda
Taraba – Saleh Mamman – Ministan wutan lantarki
Yobe – Abubakar A ALiyu – Karamin ministan ayyuka
Zamafara – Sadiya Umar Faruk – Ministar tallafi da annoba