Dalilin Ficewar Muneerat AbdulSallam Daga Addinin Musulunci
Shahararren marubucin nan Datti Assalafy ya bayyana wadanan bayyanai a shafinsa na Instagram kinda yake cewa:
Shahararriyar karuwan karshen zamani kazama Munneerat Abdussalam ta bayyana ficewarta daga cikin addininmu na Musulunci
Tace dalilin ficewarta daga Musulunci shine wai tun bayan shekaru 2 da suka gabata ta dawo cikin addinin Musulunci babu abinda Musulunci ya kara mata face tsangwama da kuma barazanan kisa
Jama’a wannan kazamar karuwa karya takeyi wa Musulunci ba wannan ne dalilin ficewarta daga Musulunci ba, zunzurutun iskanci take so tayi amma tana ganin rigar Musulunci da ta sanya zai iya haddasa mata kalubale, shiyasa ta cire
Yanzu haka tana da wani tsari da take so ta fara na daukar shirin film din batsa da zina a fili ta hanyar fitar da bidiyo, ta bude group a Telegram don ta fara wannan ta’asar, tace duk mai son ya shiga cikin group din sai ya biya Naira dubu 20, don haka blue film zata fara yi shiyasa taga ficewa daga addinin Musulunci zai fi taimaka mata
Da Shari’ar Musulunci ake yi hukuncin ridda a Musulunci kisa ne, amma tunda ba Shari’a ake yi ba tana da ‘yancin tayi kafurcinta, amma ku jira kuga yadda Allah zai yi da ita ba da jimawa ba
Yaa Allah Ka tarwatsa al’amarin wannan kazamar karuwa Amin.”
Fatamu ga wannan baiwar Allah ya karkato ta zuwa ga Addini musulunci ta dawo.
Ya Allah idan tanada rabon ganewa ka ganada ita in mai shiryuwa ka shiryar da ita.