Labarai
Bidiyo: Qalu Innalillahi Wa’inna Illaihirraju’un Ana Kashemu Kamar Kiyashi A Kasar nan
Wallahi Idan Zan Bada Raina A Madadin Fansa Ga Kashe-kashen ‘Yan Arewa Da Ake Yi Zan Amince, Cewar Sheik Nuru Khalid
Ku kalli wannan bidiyon ku ga yadda Shehin Malamin ya fusata game da yadda ake kashe ‘yan Arewa kamar kiyashi.
Ga bidiyon nan kasa
https://youtu.be/_klpTzs-owk