Labarai
Ko Za’a Kashe Kowa A Arewa Wallahi Bazan Daina Son Buhari Ba ~ Inji Wani Masoyin Buhari
Advertisment
wani masoyin shugaban ƙasa muhammadu Buhari. Mai suna sani Auwal sani Daura ya bayyana cewa ko kungiyar Boko Haram zasu kashe gaba ɗayan mutanen Arewa hakan bazai daina son shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.
Auwal din a hirar da mukayi dashi ya bayyana mana cewa soyayyar Buhari ta fiye masa rayuwar mutanen Arewa amfani gaba ɗaya.dokin karfe na Wallafa wannan labarin.




