Addini

Bidiyo : Malam Ya Zubar Da Hawaye Akan Irin Kashe_Kashen Da Akeyi A Arewa Martani Mai Zafi

Advertisment

Malam ya cire tsoro yayi magana akan manya manyan malamai akan irin shiru da sunkayi da ake kashe al’ummar arewa kamar kiyashi.
 
Wanda kuma wannan rainin wayo ne wanda duk wanda a da hannu cikin wannan kisa gila Allah ga bayin Allah, Allah ka sanya su cikin rashin jindadi tun daga nan duniya.
 
 
 
Kuma yana da kyau a cire banbancin siyasa wanda duk shine ke sanya mu cikin wannan bala’i.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.
https://youtu.be/Jy7ufY1oi0k

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button