Addini
Bidiyo : Sheikh Aminu Daurawa Yayi Raddi mai Zafi kan Matashin Da Ya Zagi Annabi a Kano
A jiya ranar juma’a a hudubar Sheikh Aminu Ibrahim daurawa wanda yayi raddi akan wanda ya Zagi manzon Allah s.a.w a jahar kano.
Wanda shi wannan yaro dan hakika ne wanda ake kira yan faira masu da’awar Shehu Allah ne, subhanallahi a wata wakar har da suke cewa kowama ALLAH Azubillahi.
Ga dai Bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


![[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:] - Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/04/FB_IMG_1649081565215.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)