Kannywood
Bidiyo : Hadiza Gabon Ta Gina Katafaren Masallaci
Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon ta yi wa Addinin Musulunci Hidima inda ta gina Masallaci.
Abokiyar aikinta, Madam Korede ce ta bayyana hakan inda ta yi kira ga sauran Abokan aikinta da su daina saka Leshin 500,000 da Atamfar 700,000 da Gyalen 50,000 a yi koyi da Hadiza Gabon, kamar yanda ta Rubuta a shafinta na Instagram.
https://youtu.be/QHiypeeoO-M
https://www.instagram.com/p/CH4jypagF5h/?igshid=1lcv78n4jr6ox
congrats hadiza gabon