Labarai
Bidiyo : Dan Allah Kuji Wani Abun Alkairi Da Gwamnan Da Yayiwa Wasu Talakawa
Wannan wani irin dinbin alkhairi ne wanda khadimul ummah babagana Umrana zulum yayi.
Wanda gaskiya wannan bawan Allah gaskiya samun irinsa yanzu a cikin yan siyasa wallahi akwai wuyar samu yanzu kam.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.
https://youtu.be/FIHqVcpxkL8