Kannywood
Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un! ALLAH Yayiwa Mahaifin Ali Artwork Rasuwa
Advertisment
Allah ya yi wa Malam Muhammad Idris rasuwa, mahaifi ga fitaccen Jarumin Barkwanci wato Ali Artwork, wanda aka fi sani da ‘Madagwal’.
Za a yi jana’izar sa a gidan sa da ke Unguwa uku, Kano. Muna rokon Allah ya ji kan sa da rahama, amin. #kannywoodexclusive
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com