KannywoodUncategorized

HOTUNA: Jana’izar Mahaifiyar Aminu Alan waka

DAGA MUHAMMAD LAWAN RANO
A YANZU aka gama yi wa mahaifiyar sha’iri Aminu Ladan Abubakar (Alan Waƙa) sallah a gidan Ala da ke Medile, Kano. Yanzu haka an ɗauke ta zuwa maƙabarta.
Hajiya Bilkisu Sharif Adam ta rasu ne a daren jiya, ta na da shekara 70 a duniya.
Ta bar ‘ya’ya biyu (Ala da ‘yar’uwar sa) da kuma jikoki 25.
Allah ya jiƙan ta, amin.
Wanda ta samu dibin mutane sosai wanda sunka hada da yan siyasa inda dan takarar gwamna karkashin turar pdp Abba Gida Gida da makarabansa sun hallarci jana’iazar.
Wanda suma mawaka da jaruman masana’antar kannywood sun hallarci jana’iazarta Allah yayi mata rahama amen.
Domin kallon sauran hotuna da kuma bidiyon zaku iya kallonsu cikin faifan wannan bidiyo da ke kasa.

 Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button