Kannywood
Zafaffan Hotunan Jaruma Samha M inuwa sun Ja hankali mutane na Birthday Dinta
Advertisment
Jaruma samha m inuwa a yau ne take murna zagayowar ranar haihuwarta inda shine abokanan sana’a ta da wasu masoyanta suke wallafa hotunan da taya ta murna.
Samha m inuwa tana daga cikin yara jarumai masu tasowa a Masana’atar Kannywood wanda kowa yana mata fatan Alkhairi Allah yayiwa rayuwa albarka.