Addini

Yanzu -Yanzu : Rochas Okoracha Ya Halarci Maulidin Inyass Ya Bada Babba Gudunmuwarsa (Hoto)

 
“Sanata Rochas Okorocha ya halarci taron maulidin Shehu Ahmadu Tijjani RTA da na Shehu Ibrahim Inyass RTA wanda ke gudana a halin yanzu a filin taro na Babangida Square Bauchi, karkashin jagorancin Sheikh Dahiru Usman Bauchi”.

Sanarwa zuwansa kenan

Daga baya kuma majiyarmu ta samu cewa ya bada babbar guduwa ga kungiyar darikar tijjaniyya kamar haka
“BAUCHI 2020;
Alhamdulillah!!!
Rochas Okorocha Ya Sake Yin Abin Ayaba Masa, Bayan Kyautar Mota Ga Zakiru, Rochas Ya Sake Bada Form 150 Ga Almajirai Da Sauran Mabukata a ‘Karkashin Gidauniyarsa Mai Suna ‘Rochas Foundation’.
Muna Godiya Okorocha Da Karamci…..
ALLAH Ya Sa Mu Kammala Taro Lafiya, Don Albarkar SHEHU TIJJANI(R.A)”.
Inda sunka fadi cewa ya baiwa zakiru mota kenan

Majiyarmu ta samu wannan labari daga shafinsu na fityanul islam of nigeria dake Facebook.
Isowar rochas kenanMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button