Addini
AUDIO: Na Fito Yawo Gaba Gadi – Dr Kabir Asgar
Advertisment
AN RERA WA ABDULJABBAR WAKA
Babban Daliban Marigayi Sheikh Albaniy Zaria wato Sheikh Dr Kabir Asgar Lecturer a jami’ar ABU Zaria ya rubuta waka wa Abduljabbar, sannan Malam Jamilu Sani Rarah Sokoto ya rera.
Ayi sauraro lafiya
Muna rokon Allah Ya shiryar da Abduljabbar da mabiyansa da ya batar Amin
DOWNLOAD MP3