Kannywood
Malam Aminu Saira yayi Martani da kalamai Masu hikima akan Ricikin Arewa
Advertisment
Malam Aminu Saira yayi Martani da kalamai Masu hikima akan Ricikin Arewa
A yau jarumi kuma darakta aminu saira ya fito yayi bayyani mai kyau akan rikin arewa da ake kashe yan arewa babu gaira ba dalili.
Wanda zakuji irin yadda yayi kalamai masu hikima akan kasar nan na nigeria da arewarmu.
Ga jawabinda ya wallafa a shafin sa na sada zumunta.
“NIGERIA kasar mu ce bamu da wacce ta fita, AREWA yankin mu ne bamu da inda ya fishi, yazama wajibi akan mu, mu tashi tsaye dan ganin an kawo karshen wannan zubda Jinin al-ummar mu da akeyi. #EndInsecurityNow #SecureNorthNow.”