Labarai

Garin Jos Ba Lafiya! Fadan Addini Ya Barke har An Bankawa Masallaci Wuta (Hotuna)

Advertisment

Masu zanga-zangar ENDSARS suna neman kunna sabon wutar rikicin addini a birnin Jos jihar Pilato, rahoton da yake shigo min yanzu ya nuna cewa har an bankawa wani Masallaci wuta
Kowa ya san garin Jos, abu yana faruwa na rikici sai ya juya ya koma fadan addini, daga nan sai Birom su tare hanya suna yiwa musulmai yankan rago
Majiyarmu ta samu daga shafin datti assalafy ‘yan uwa masu bin hanyar Jos zuwa Abuja su kiyaye, sannan su tuntubi lafiyar hanya kafin a fara tafiya, sannan muna kira ga Maigirma gwamnan jihar Pilato ya sanya dokar ta baci
Yaa Allah Ka mana maganin shaidanu masu adawa da zaman lafiya Amin.
 
Ga hotunan nan kasa ku kalla.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button