Labarai

Matar Mutum: Ba su taba ganin juna ba sai da suka yi aure (hotuna)

Advertisment

Matar Mutum: Ba su taba ganin juna ba sai da suka yi aureWata matashiya daga jihar Borno ta bayyana cewa sun kafa tarihi ita da mijin da ta aura, tarihin da babu wani da ya taba kafa irinsa.
Matashiyar mai suna Ajus B Ibrahim ta ce da ita da mijin nata ƴan jihar Borno ne daga ƙabilar Kanuri.Matar Mutum: Ba su taba ganin juna ba sai da suka yi aure
Ta ce sun haɗu a ranar 28/05/2020 a dadalin sada zumunta na WhatsApp kuma basu taba haɗuwa da juna ba sai bayan da aka ɗaura auren su. Shi mijin ya na karatu a ƙasar waje ita kuma ta na Najeriya.Matar Mutum: Ba su taba ganin juna ba sai da suka yi aure
Jim kadan bayan wallafa wannan labarin kawai sai matar ta goge wannan labarin a shafinsa na sada zumunta Wanda hausaloaded ta dauki asalin link na wannan posting din gashi nan kasa.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button