Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau Kasar Morocco wajen shakatawa
Jaruma rahama sadau yar kwalisa a kasar Morocco da ke yakin Afrika inda take wajen shakatawa wanda ta saki Zafaffan Hotunanta da sunka tayar da kura a shafukan sada zumunta.