Kannywood

Yanzu Kam Gaba Ta ƙare:- Tuba Nake Sarki Ali Nuhu Gwiwowina A ƙasa – Inji Adam AZango

Yanzu dai gabar da ke tsakanin Ali nuhu da adam a zango sun kunyata makiyasu inda shi adam a zango a shafinsa na instagram ya cewa yace,:-

“Mai wuri yanzu ma wurinsa mai tabarma yakusa yanzu kam Alhamdulillahi da irin jarabawa yanzu kam a akafa.”

Yanzu kuma ga abinda jarumin yace

“TUBA NAKE SARKI….GWIWOWI NA A KASA!!”

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button