Kannywood
Hotunan Shagalin Auren Budurwa Fil Halima Atete Dandazon Jaruman kannywood
Tun a jiya Laraba ne aka fara shagalin bikin fitacciyar jarumar Kannywood dinnan Halima Atete, Jarumar tayi matukar shura a cikin masana’antar ta Kannywood, gudunmawar data bayar ba lallai a sami wata wadda zata iya badawa ba kamar ta.
Kamar yadda muka rawaito muku,a jiya mun sanya muku yadda shagalin bikin ya kasance haka kuma a yau ma bazamu gajiya ba.
Cikin Jaruman Kannywood wadanda suka nuna mata kara sun hada da;Hadiza Gabon,Sadiya Gyale,Fauziyya Mai Kyau,haka kuma a bangaren maza mun gano Ado Gwanja da Saifullahi Sharukhan.
Ga hotunan bikin Halima din a kasa,muna masu addu’ar Allah ya basu zaman lafiya yasa mutu ka raba Amin.


Related Articles
-
Innalillahi Wa’innah Alaihi Raj’un: Mawaki El-Mu’az Ya RasuDecember 5, 2024
-
Gwamnatin Kano ta maka mawaƙi Rarara a gaban kotuNovember 14, 2024




















