Kannywood

Me ke faruwa ! Maryam Booth Ta Bayyana A Cikinsu Mr 442

Yau kuma jirgin 442 ya haura kan wannan jarumar inda itama ta shiga cikinsu saboda ta kara suna banda abinta kuma ai wannan ba shine zaisa tayi suna ba domin irin suna da tayi wa’yannan mawakan ko kamo ƙafarsa basuyi ba amma kuma wai a haka ta koma jikinsu domin ta kara suna a idon duniya.

 

An ganta a jikin su suna bidiyo tare kuma wannan abin ya bawa mutane mamaki musamman yan uwanta jarumai na kannywood domin yadda suke kallo wannan jarumar a matsayin mace me kamun kai amma kuma zata bata rawarta da tsalle wannan ta bawa mutane kunya.

 

Sia dai kuma masoyanta suna ta yabon wannan abinda tayi inda suke kareta suke sam wannan jarumar bazata taba komawa wajen wannan mutanen ba kasancewar sun yadda da ita domin sunsan bazata taba komawa wajen suba.

Idan bazaku mantaba a kwanakin baya mun kawo muku yadda wasu daga cikin tsofaffin jarumai suke komawa wajen 442 a baya baya anga sadiya Haruna tanje sannan akwai wata jarumar tiktok itama taje wajen wannan mawakin domin su fara waka tare kuma haka akayi a yanzu haka duka suna tare da juna.shafin Amihad na ruwaito Me ke faruwa ! Maryam Booth Ta Bayyana A Cikinsu Mr 442

Sai dai har yanzu sun batayi magana ba domin ta warware wannan zargin da ake mana na cewa ta koma wajen wannan mawakin amma kuma abin zai bayyana domin dole ta bayyana gaskiya abin.

Sai dai kuma hausaloaded.com ta gano wani bayyani inda mawakin da jarumar sunka wallafa wani sabon bidiyon akan harka Maggi mai suna ajinomoto kil tallar ne zasu ba cikinsu zata koma ba.

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button