Kannywood

Rahama Sadau Tace Zatayi Shari’ah Da kannywood

Rahma Sadau fitacciyar Jarumar da kungiyar shirya finafinan Hausa ta MOPPAN ta haramtawa sake fitowa a cikin fina-finai, ta ce za ta garzaya kotu don kalubanlantar korar da aka yi mata.
Jarumar ta bayyana aniyarta na daukar
wannan mataki ne a shafinta na sada zumunta da muhawara na Facebook, a inda ta like wani takaitaccen sakon maratani ga korar ta na mai
cewa, “Zan yi shari’a da Kannywood”, S annan Kuma ta a rubuta cikin harshen Ingilishi, ” Shin Kannywood ce kadai inda ake shirin fim?”

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button