Kannywood

Yadda Anka Hau Wakar Rayuwa Kaddara ce ta Labarina har da zubda hawaye

Advertisment

Yanda Aka Hau Wakar Kaddarar Rayuwa Na Cikin Shirin LABARINA Wanda Mawaki Salim Smart Ya Rairata, Wakar Dai Tayi Farin Jini Sosai, Inda Jaruman KannyWood Da Kuma Wasu Mutane Su.
Wakar Tayi Farin Jini Sosai, Kalla Kuga Yanda Mutane Su Dinga Hawanta, Sannan Waye Yafi Kokari Wajen Bin Wakar.
Lallai mata akwai ku da abin yi yanzu irin yadda mata da tausayi da zubda hawaye akan wannan wakar.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button