Labarai
[Bidiyo] Young Ustaz Yayi Ragaraga Ga yayan Manya Masu Shigar Banza A Bikinsu
Wannan wani sabon bidiyo ne da matashin yaron nan da yayi fice ya fadi gaskiya akan irin abubuwan da ke faruwa a arewa ko a Nigeria musamman ga ‘ya’yan musulmai.
Wanda a cikin wannan bidiyo zaku ji irin yadda ya ragargaji mata masu shigar tsiraici a ranar bukinsu da nuna isa da izza da nuna su diyan manya manyan nigeria ne.
Ga bidiyon nan kasa.