Labarai

Bidiyon wakar da yasa anka kama Aminu Bbc ta Batsa

Advertisment

Kamar yadda aka sani A watan daya gabata ne aka kama Shahararriyar Yar TikTok dinnan Me suna Murja ibrahim kunya akan Maganganun batsa da takeyi a Shafukan Sada Zumunta Musamman ma na Tiktok.Bidiyon wakar da yasa anka kama Aminu Bbc  ta Batsa

Wanda har aka kaita kotu akayi zama na farko bayan wani lokaci kuma sai jiya aka maidata kotun, sai dai wannan karon kuma an hada da wani mawaki wanda yayi Wakar Adaidai Tanan.

Kalli Cikakken vedion anan

https://youtu.be/I-F1l4cYgsk

Advertisment
Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button