Kannywood
Bidiyo : Alan Waka Yacire Tsoro Yayi Babban Tonon Asiri a Arewa
Advertisment
Aminu Abubakar Ladan Alan Waka Yacire Tsoro Yayi Babban Tonon Asiri a Arewa
Wannan wane irin abu ne haka wanda bamu cewa komai sai dai Allah ya sawake.
Wallahi tabbas arewa tayi asara tun kashe su sardauna da tafawa balewa wanda zakuyi mamakin irin wannan kalamai na alan waka.
Wanda wallahi muna cikin kalubali sosai a wannan yanki namu wanda zaku kalli bidiyo daga bakin amin Abubakar ladan
Ga bidiyon nan kasa.