Kannywood
Danbarwar Chiroki: Karanta abinda wasu jaruman Kannywood suka ce
Advertisment
Bayan martanin da Ali Nuhu ya mayar akan sukar ‘yan Kannywood da ake akan lamarin da abokin aikinsu, Bashir Bala Chiroki ya shiga, wasu abokan aikinshi irin su, Hadiza Gabon, Rahama Sadau, Hassan Giggs, Baballe Hayatu sun rufa mai baya.
Ga ra’ayoyin jaruman akan wannan lamari:
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com