Ga dalilan da yasa ake cewa mata na da son kudi – Salma shehu
Wata fitacciyar yar kasuwa Salma shehu ta ta fadi dalilan da yasa suke son kudi a cikin wannan bidiyo da tayi a shafinta na sada zumunta.
Dole mata so su kudi saboda muna bukatar kudin kafin mu zama mata, mu zama fefes mu zamu hmmmm mu zama tsuw dole sai da kudin.
Yanzu a barshi misali idan ina al’ada dole ina bukatar fant wanda dole sai da kudi zan saye, zanje in dauki tsunma inyi ƙunzugu ne fisabilillahi, idan nayi ƙunzugu zan dinga wari a ko ina.
Dole ne mata musu kudi domin irin abubuwan da muke saya kafin mu zamu ɗaɗas kafin ma namiji yaga mu yana sha’awar ya aura ba sai ya gani fefes ba. To dan Allah ku daina cewa mata suna son kudi “we need the money” saboda muna abubuwa ba kadan ba, ba irin naku bane naku ne is very simple.
Yanzu misali idan namiji yayi wanka ya sanya zai tashi ya sa riganshi ya sanya jiyadoran dinsa shikenan ya sanya birif dinsa ya ɗan fesa fefen dinsa shikenan ya sanya hular sa da agogonshi may be yar zoben shi amma mata fa.
Yanzu ace inners dinku kawai ace hudu ne bra,tie, under scat da pant wasu kuma za’a samu sufi haka.
Hausaloaded ta tattaro martanin mutane akan wannan bidiyo.
@Zara_caps:Gaskiya ne muna son kuɗi.
@Abdul G Django :Toh kunji. Suna son kudi .
@_ummii._:Gaskiya ba muna son kudi.
@Nuradeen Usman: Maigirma ina fatan kina lafiya Allah ta’ala ya sanya a koda yaushe ke da iyalinki cikin murmushi har abada juma’at mubarak zuwa ga Salma shehu.
@@[email protected]: Idan ke shirya zan zan aure ki dan Allah wallahi idan kina sona, idan kin gani zaki aure ni.
@Usman musa: Je kiyi Aure ki manta da wannan magana a soshiyal midiya
@Governor001:kula da mace akwai wahala sai me imani.
@Nafeesat Umar:Rayuwan mu dai dole saida kudi .
@Daheeru:Nifa banga ne abunda take nufi ba Kota Kota Pls wani yamini qarin bayani ..
@user2299194318627:Zamu baki next Ministers of affairs wata tenuwa. kinga ko wacce mace amata allowance.
@feedystouch:Wannan haka yake amma duk me fadan haka ma tsinnanne ne.
@Apnour:aaa Kuna San kudi wlh ga maula bani bani daga l love you Sai baby kudi kudi haba ajira ayi maganar aure mana.
@Zainab Aminu:Skin ma sha Allah, ku dina page dina kuzo ku sayi kayan gyaran fata.
@amatu.ahmad:Abeg suitable fada pls,Mu dai muna son kudi mun fada da babban murya yasin.
@Suleiman Abubakar87:duk wannan abubuwa ba dole fa kudin ne kuke korafin din abun dayawa