Kannywood
Hotuna : Ina son in sake yin wanka da Kifi ~Nafisa Abdullahi
Advertisment
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana irin yanda take kewar wanka da Kifi da ta yi a baya a ziyarar da ta kai kasar waje.
Ta saka tsaffin hotunan nata tana wanka da Kifi a shafinta na Instagram inda tace tana son sake yin hakan.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com










