Uncategorized

Yadda yaran hausawa yan madigo suka yiwa kansu video suna tsotsan nonuwa, suka watsa kowa ya gani

Advertisment
Duniyar Facebook tadau zafi bayan wani rubutu da shararren marubucinnan, Datti Assalafiy ya wallafa. 
Marubucin ya wallafa hotunan wasu yara Yanmata da basu wuce shekara sha uku (13) ba. Inda suka dauki junansu, yayinda suke tsotsar nonuwansu cikin yanayi na cikakkun marasa tarbiyya. 
Bidiyon wanda marubucin bai wallafashi ba saboda kazantarsa, ya nuna a fili yadda wadannan yaran suke fitsara da ta sabawa addini da al’adar kasar Hausa.
“Ina da bidiyon, ga screenshot da nayi, mun yanke shawaran fitar da hotunan domin ya yadu, watakila Allah Ya taimakemu iyayen yaran ko ‘yan uwansu ko wani da ya sansu ya gani domin a dauki matakin gaggawa a kansu Yarane kanana balagar fari, amma sun zama cikakkun ‘yan madigo, to ya idan sun girma? sannan yaran mutane nawa zasu koyawa harkan madigo su jefa su tafarkin halaka? don haka wadannan yaran babban illa ne kuma annoba zamansu a cikin al’ummah Ya zama wajibi iyayensu ko ‘yan uwansu suga abinda suka aikata, a dauki matakin da ya dace na killacesu ko aurar da su ba tare da bata lokaci ba, fitar da fuskokinsu a dandalin sada zumunta shine hanya kadai da sakon da muke son isarwa zai isa domin a dauki mataki sannan ya zama darasi” cewar Datti Assalafiy

Marubucin daga Karshe ya bayar da adreshinsa na email ([email protected]) domin tuntuba ko Allah zaisa iyayen wadannan yara su gani sukuma dauki matakin daya kamata. 

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button