Addini

[Bidiyo] Yadda Miji Yakai Matarsa Ayi Zina Da Ita har tsawon Wata 1 A Abuja Saboda Kudi

[Bidiyo] Yadda Miji Yakai Matarsa Anka Zina Da Ita har tsawon Wata 1 A Abuja
A cikin wannan shiri da malama ke gabatarwa mai suna mugu tare mu tsira tare zakuji yadda wani magidanci yakai matarsa domin kawai ya karbi kudinta ayi tsafi da ita.

Amma sa cutar ta koma kansa daga nan kuma sai wani labari daga Abuja mai ban mamaki wanda miji kai matarsa ayi zina da ita domin kawai ya samu kudi.

Inda yakai wajen sugar momies ankayiwa wani alhaji lojin dinta na tsawon wata daya a’uzubillahi.

Saurari wannan bidiyo domin kuji irin abubuwan da suke faruwa na bala’i.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button