Labarai
Bidiyo: Abinda Kwankwaso Yayi Jiya Ya Bawa Duk Yan Jam’iyyar APC Tsoro
Advertisment
Ziyarar Kwankwaso a jahar edo kenan wanda ya tsorata jam’iyar apc ta girgiza.
Wanda daman kunsan wannan dan siyasa yana da mutane sai dai shi idan lokaci yayi babu mahani sai Allah.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com