Ado Gwanja A Mizani Na Adalci! ~Ado Gwanja Ya Bayyana Kansa A cikin Siffofin Yan Luwadi ! Datti Assalafy
Sana’ar hausa film da su Ado Gwanja su ke yi suna yi ne da sunan koyar da tarbiyya a Kasar Hausa, kuma dubban daruruwan mutane suna bibiyarsu, shiyasa idan sun yada barna da sunan koyar da tarbiyya ya zama wajibi a fito a kalubakance su
Baya daga ciki manufar mu tozarta wani, musamman ga wanda ya boye laifinsa Musulunci yace a rufa asirinsa, akwai Magatan da suke cewa da zaka zo wucewa ta wani daki sai kaga kofa a bude wasu suna cikin dakin suna zina, ance ka ja kofar ka rufe don kada wani ya gansu saboda a rufa asirinsu
To amma mutanen da suke yada barna a bayyane da sunan koyar da tarbiyya don ayi koyi da su kamar su Ado Gwanja wadannan sun cancanci a kalubalance su domin a guje wa yin koyi da su, inda Shari’a akeyi kamasu za’ayi a killace idan ba zasu gyara ba
Ado Gwanja ba wani bane face matashi wanda shaidan yayi masa fitsari a tsakar kansa, daga sanar daudu ya koma sana’ar waka na rashin mutunci da batsa, a da yana saka dogon wando matsattse, yanzu ya dawo saka gajeran wando, nan gaba kuma zai dawo yawo tsirara
A matsayina na wanda ya san sirrin social media duk matan da suke daura hotonsu a kafofin sada zumunga mun san ‘yan Madigo ne da suke tallen kansu , ko kuma suna neman kudi ta hanyar damfarar garori ko neman miji ko karuwanci, musamman ga matan da suke daura hotonsu da ke bayyana surorin sha’awa na jikinsu, yawancinsu karuwai ne da suke karuwanci a gaban iyayensu
Mun san yadda ‘yan Luwadi suke bayyana hajarsu a kafofin sada zumunta, daga cikin abinda ‘yan Luwadi suke bayyanawa a kafofin sada zumunta don neman abokan lalata akwai bayyana tudun mazaunansu, sai kuma yanayin girman al’aurarsu, su kuma ‘yan Luwadi daga zaran sun gani suna iya fahimtar komai
Domin kamar yadda mazinaci ya san kalar macen da yafi jin dadin zina da ita, wani yana son zina da katuwar mace, ko siririya, doguwa ko gajera, fara ko baka, to kamar hakane manyan ‘yan Luwadi suna da nasu zabin akan irin matasan da suka fi jin dadin yin Luwadi da su
Farkon abinda ‘dan Luwadi yake fara dubawa a jikin namiji shine gaban wandonsa daidai inda al’aura yake, nayi dogon bayanin wannan a Littafin da na rubuta akan ‘yan Luwadi mai taken “SIFFOFIN ‘YAN LUWADI DA RAYUWARSU CIKIN SIRRI”, akwai masu Luwadin da suke son abokan Luwadi masu abu kaza da kaza
Datti assalafy ya kara da cewa, Shekaran da ta gabata Ado Gwanja ya bayyana hotonsa wanda babu riga a jikinsa ya nuna tudun mazaunansa, yanzu kuma ya sake bayyana sanye da gajeran wando da yake nuna girman azzakarinsa, duk wanda ya san sirrin ‘yan Luwadi to sai yayi mamakin Ado Gwanja
Don haka Ado Gwanja idan bai sani ba to ya sani wanna shiga da bayyyana da yakeyi yana kwaikwayon shigar ‘yan Luwadi ne, bana zarginsa da kasancewar ‘dan Luwadi, amma dai abinda yake bayyanawa siffofi ne irin na ‘yan Luwadi
Muna jan hankalin matasa da cewa su Ado Gwanja su dena baku sha’awa balle su burgeku, wannan shiga na rashin mutunci da Ado Gwanja yake yi ba na mutanen kirki bane, idan kun lura har siffarshi ta fara canzawa daga asalin Bahaushe Musulmi zuwa wata siffa na dabam
Muna masa fatan shiriya Allah Ya ganar da shi, idan ba zai shiryu ba Allah Ya kare al’ummah daga sharrinsa Amin