Kannywood
MUSIC] MTN Caller Tunes Code Na Wakokin Adam A Zango
Advertisment
Jarumi adam a zango ya sake fitar sabon jadawalin wakokin Adam A Zango ga masoyansa domin sanyawa a caller tunes.
Wanda akwai wakoki sosai a cikin wannan jadawali ga su nan kamar haka:-
Dabo dabo
Asha Ruwa
Girgiza nan
Skelebe
Gambara
Mai laya
Farin ciki
Gumbar dutse
Girgiza
Mamaye
Sarkin Zazzau
Allazy waheedy
Wanda zaku ga lambobi a dai dai ko wace waka da kuke son turawa, lambobin kawai zaka rubuta a cikin akwatin sako zuwa ga 410 ga hoton nan a kalla da kyau.