Kannywood
Raddi Daga Dr Idris Ahmed Zuwa Ga Ado Gwanja Da kalmomin Masu Hikima Akan Fitar Tsiraici
Advertisment
Bayyan bayyanar wadannan hotuna na mawaki kuma jaruma ado gwanja a shafinsa na Instagram.
Advertisment
Wanda shine wannan dr Idris Ahmed mazauni kasar landan amma dan asalin mubi ne a Nigeria yayi gargadi da addu’a akan abubuwa da ado gwanja keyi.
Ga abinda wannan bawan Allah ke cewa.
“Matsalar dai guda daya ce, wannan bawan Allah, wanda a Musulunce al-auransa tana waje, yana da dubban masoya da mabiya daga cikin samari da yan mata. Su kuma suna kwaikwayonsa. Jama’a banda zagi. Sai dai muyi ta yin addu’a, Allah ya shiryeshi, ya shiryesu, ya shiryemu. Amin ya Allah.”
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com