Kannywood

Wannan Shine Gaskiya Abinda Ya Faru Dani Da Matata Akan Mutuwar Aurenmu ~ Inji Mijin Malika

Advertisment

Shafin Hausaloaded ya wallafa irin wannan labarin Wanda shima ya samu sautin Murya wani gidan talabijin na YouTube Wanda ya bayyana cewa tabbas aurensu ya mutu.

Wanda ashe shima shaci fadine a madadin shafin Hausaloaded da mabiyanta na baiwa Umar da Malika hakuri kan wannan labari, Allah ya baku zama lafiya ya bada uzuri’a dayibah.

Cikin Kwanakin Nan Ne Shafin Mu Na HausaMini.Com Yaci Karo Da Wani Labari Akan Na “Auren Tsohuwar Jarumar KannyWood Maryam Malika Ya Mutu Bayan Shekaru 8 A Gidan Miji.
Shafin Namu Ya Sami Labarin Ne Na FarKo Daga YouTube Channel Mai Suna Tsakar Gida, Sai Kuma Daga Baya Ya Goge Labarin. Inda Su Ma Shafin Website Na HutuDole.Com Ya Wallafa Cewa “Yanda Akayi Auren Jaruma Maryam Malika Ya Mutu Bayan Shekaru 6 A Dakin Miji.
Daga Baya Sai Shafin Mu Na HausaMini.Com Ya Samu Tattauna Da Mijin Jarumar Inda Ya Kira A Waya Ya Nuna Bacin Ransa Game Da Labaran Da Aketa Yadawa. Inda Ya Tabbatar Mana Da Labarin Qanzon Kurege Ne. Ba GasKiya Bane.
Shafin Namu Dai Ya Nema Gafaran Yad’a Wannan Labarin Sannan Muna Neman Afuwa Akan HaKan.
Yanzun Dai Jaruma Maryam Malika Tare Da Mijinta Mai Suna Umar Suna Nan Tare Da ‘Ya’yansu Guda Uku. Suna Cikin Koshin Lfy Da Kwanciyar Hankali.
Muna Fatan Allah Ya Karo Musu Dankon Soyayya A Tsakaninsu Ya Kuma Albarkaci Zuriyar Su.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button