Kannywood
Da zafi Zafinta : Adam A Zango Ya mayarwa Da Tsohuwar Matarsa Martani Mai…..
Bayan ta yi masa kalamai masu akala da soyayya da nuna cewa fa Haryanzu akwai soyayya uwa uba da ace akwai ‘ya’ya a wajensu da sai an gansu tare kamar auren ya dawo.
Amma duk da hakan ta nuna masa soyayya sosai a halin yanzu wanda zakuga irim wannan kalma kasan akwai soyayya.
Ga abinda yace mata
“Godiya Guda Mullion Maryam ?”
Wanda kai kasan cewa har yanzu fa…ga yadda abun ya kasance.