Labarai

Tsinanniya Lamba Daya Tayiwa Gwamna Ganduje Raddi mai zafi Kan Ya Amince Da Kashe wanda Ya zagi Annabi (s aw)

Wannan yarinya Fakhariyya ta saki wasu sakonni a shafinta tana sukar matakin da Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya dauka cewa ya amince zai saka hannu a hallaka zindiki Aminu Sheriff wanda ya zagi Manzon Allah (SAW)

Fakhariyya tana jaddada cewa Aminu Sheriff bai aikata laifin komai ba don ya zagi Manzon Allah (SAW), hukuncin kisa da aka zartar masa zalunci ne da kuma take hakkin bil’adama a cewarta

Sannan tace mutanen da suke neman ta a Kano don su kasheta to bata Kano, su biya kudin jirgi su je su sameta a London inda take da zama, wannan shine shaguben da tayi wanda yake kara tabbatar da cewa ta jima da ficewa daga Musulunci ta zama arniya kazama

Ya ke wannan tsinanniya haihuwar asara ki sani da Shari’ar Musulunci akeyi a duniya duk inda kike sai hukuma ta kamoki ta hallakaki, amma kasancewar ba Shari’ar Musulunci ake ba kina da ‘yancin yin duk abinda kika ga dama a yanzu

Amma ki sani ko Musulmai basu dauki matakin doka a kanki ba, kamun Allah na zuwa, ranar da Mala’ikan mutuwa zai shakeki sai yahudawan da kike yiwa aiki su kareki idan sun isa

Waye zai tabaki ya rage miki tulun zunubi da kika tara?, ki karata da halinki, ki cigaba da yiwa yahudawa aiki idan sun gama cin riba da ke zasu kawar da ke da kansu kamar yadda suka saba

Yaa Allah Ka hada wannan kazamar mata da mummunan karshe.

Ga kadan daga cikin kalamai da tayi wanda munkayi screenshot.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button