Labarai

Ka Hadu Dan Gaye : Wata zankadediyar budurwa ta nemi lambar shi gaban matarsa

Advertisment

Wani mawallafi a soshiyal Midiya, King_Mitchy ya taba wasan barkwanci da wasu ma’aurata a wurin cin abinci.

Ka Hadu Dan Gaye : Wata zankadediyar budurwa ta nemi lambar shi gaban matarsa
Ka Hadu Dan Gaye : Wata zankadediyar budurwa ta nemi lambar shi gaban matarsa

A wani bidiyo, wata budurwa ta je har gaban ma’auratan kana ta fara zuba kalaman yadda ta yi sha’awar mutumin daga ganinsa.legit na ruwaito

Ba tare da bata lokaci ba, dirarriyar budurwan ta nemi ya ba ta lambar wayarsa a gaban mai ɗakinsa, matar ta ɗaga ido ta kalleta cikin mamaki da kaɗuwa.

Kalli bidiyon anan

 

@king__mitchyOmo daddy figure

♬ original sound – Streetvibes

Masu amfani da soshiyal midiya sun yi martani
@mhizp80 tace:

Da ni ce a matsayin wannan matar auren, har na fara tausaya wa budurwan nan. Kina abu kamar wacce ta fito daga kauye hmmm.”
@olayinkaika ya ce:

“Kar ta yi wannan wasan barkwancin da wani wanda ke cikin matsala ko wanda bai jima da farfaɗowa ba saboda akwai yuwuwar batun zai canza.”
@timxtimgh ya ce:

“Yanzu ace matar aure na can gida tana kallon mijinta na cin amanarta da Sakatariyar Ofis sai kuma ga wata sabuwa ta danno kai, Baba kai babba ne.”

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button