Labarai
Kalli Hotuna Atiku Abubakar Ya Jagoranci Aurar Da Dan Matarsa, Tony A ƙasar Dubai
Advertisment
Dan Matar Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, Wato Tony, Ya Auri Whitney, Inda Aka Gudanar Da Shagulgulan Bikin A Jiya Asabar A Otal Din Madinat Jumeirah Dake Kasar Dubai.
Tsohon mataimakin shugaban kasan da matar sa Jennifer wadda yanzu ta koma Jamila bayan ta musulunta su suka shiryawa yaron kasaitaccen bikin.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com