Hausa Musics
[MUSIC] Hussaini Danko – Mawaki Mayaki
Advertisment
Albishirun ku ma’abota sauraren wakokin Hussaini Danko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna “Mawaki Mayaki “
![Hussaini Danko [MUSIC] Hussaini Danko - Mawaki Mayaki](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2023/02/real_hussaini_danko-20230219-0001.jpg?resize=780%2C780&ssl=1)
![Hussaini Danko [MUSIC] Hussaini Danko - Mawaki Mayaki](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2023/02/real_hussaini_danko-20230219-0001.jpg?resize=780%2C780&ssl=1)
Hussaini Danko mawaki ne da yake taka rawar gani a mawakan nanaye wanda shima ya dade yana taka leda.
Wakar “mawaki mayaki ‘ yayi kokari sosai wajen rera wannan waka inda ta samu aiki sosai wanda daman kusan mawakin yana da jajarcewa.