Kannywood
Bidiyo : Cikin Alhini Sadiya Kabala ta bayyana yadda sunka Rabu Da Jamilu Shinkafi Kafin yayi Hatsari Ya Rasu
Tsohuwar jarumar masana’antar Kannywood sadiya kabala ta bayyana irin yadda sunka rabu da jamiu wanda yaro ne ga tsohon gwamnan jahar Zamfara abdulaziz yari wanda yayi tsare ya mutu.
Muna rokon Allah ya jikansa yayi masa rahama da kullihin musulmi duniya baki daya amen.
A cikin wannan bidiyo zaku irin yadda sunka rabu da irin yadda motarsu nayi da sunka yi hatsari.
Ga bidiyon nan kasa.