Kannywood
Ana Mana Karuwai Amma ‘Yan Fim Din Kasashen Waje Ana Musu kallon Jarumai~ Rahama Sadau
Advertisment
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta bayyana takaicinta kan yanda ake musu kallon karuwai amma ‘yan fim din kasashen waje ana nuna musu cewa su jarumaine.
Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta akan wani sako da mata ke sakawa a shafukan su na cewa a daina zarginsu kan matsalolin rayuwa dake faruwa.
Ga jawabin da jarumar ta wallafa a shafinta ina Instagram.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com






