Addini
Bidiyo: Soja Nan Ya Kunno Sabuwar wuta! Wasika zuwa Ga Yan Shi’a
Advertisment
Wannan wata sabuwa budaddiyar wasika ce wanda malam adam ashaka yayi akan cewa yana kafirta yan Shi’a.
Shine ya kawo hujjojinsa a cikin wani lecture da ya taba yi kuma ko nan ya sake fadi.
Ga bidiyon nan kasa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Allah ya saka da alkairi