Addini
Bidiyo: Inda Aka tsaya Akan maganar Sadiya idris Wanda Kan chanza Addini Da Suna zuwa Christina John Idris ~ Sheikh Asadus sunnah
Advertisment
Wannan shine maganar Yarinyar da anka chanzawa sun addini wanda ta kai Shekara 7 a wajensu.
Idan baku manta tun fara wannan al’amarin mun kawo muku hirar da ankayi da ita da kuma bayyanin Sheikh Yusuf Musa Asadus sunnah wanda yanzu a cikin wannan bidiyo zaku cewa yadda anka akama shi wannan fasto da kuma inda anka tsaya da shari’ah.
In sha Allah zamu bi wannan al’amarin harzuwa karshen shi wannan shafin Hausaloaded zai kawo Muku.
Ga Bidiyo nan ku saurara.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com