Bidiyo : Hirar Sadiya Idris Yar Shekara 12 Da Take Hannun Kiristoci Tsawon Shekara 7 An Chanza Mata Addini Da Suna A Kaduna
Wannan shine hirar da manema labari sun kayi da yarinya sadiya Idris yar Shekara 12 har ta Kai tsawon shekara bakwai bata tare da iyayenta tana hannun Kiristocin Nigeria.
Wanda zaku tayi bayyanin wani daya daga cikin Kiristocin Nigeria ne ya kai ta inda wani fasto daga nan anka dauke ta garin jos anka sanya ta a makarantar kwana ta Kiristoci Wanda a nan ne anka chanza mata addini da suna.
Yarinyar ta bata ne tun tana yar Shekara goma sha biyu wanda a yanzu tana cikin Shekara ta goma sha 19 ne sai kwatsam ta dawo gida.
Wanda shine ake neman yan uwa Musulmi da su fito wajen nemarwa wannan Yarinya yancinta ma’ana ayimata adalici.
Wanda tuni dai kwas din yana hannun jami’an tsaro.
Hausaloaded ta kara da cewa,Wanda cewa ko a dokar kasa wannan yarinya bata kai lokacin da zata chanza Addini da kanta ba, kuma wannan faston da yayi wannan abu yana nan a cikin garin kaduna.
Ga bidiyon nan kasa sai ku saurara.
Musilmi idan kuga dama kuji toron Allah, bisaga wannan bidion wannan yarinyar Babu Wanda ya fauke ta ko ya tunzura ta bar gida, kusani cewa irin wadannan yaran na christoci dake hannun ku yawansu baida adadi, Aman sun hakura ba Mai nuna maku yatsa, ita ta fita Kuma ita ta dawo gida,ha Kuma idan yaron Christa ya fita Kuma yadawo indai ba dole aka dauke shi ba Babu Mai cewa komai, Amman Kai wannan marubucin kaji abinda karubuta Kuma ka saurari abinda yarinyar Nan take Fadi,wata yarinya Mai suna ise oruru Yar beyelsa da musilmi suka dauke ta ai ciki sukayi mata harma ta haihu,idan da diyar musulmi ce da sai anyi fitina, Amman cristoci suka barwa kotu, Amman Kai kazo kana rubutu na tunzura marasa ilimi da Kuma wayo, kaji tsoron Allah, kaji tsoran Allah, kaji tsoron Allah