Kannywood
Sautin Murya :Wallafa Hoton Mahaifin Rahama Sadau A Soshiyal midiya Karon Farko Ya Jawo Mata Sabon cece kuce
Wannan wani sabon al’amarin ne da ya faru a lokacin da jaruma rahama Sadau na wallafa hoton mahaifinta a kafa sada zumunta.
Wanda a ciki zakuji irin martani mai zafi da ankayiwa wannan jaruma.
Ga sautin murya nan a cikin alamar faifan bidiyo
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.



