Addini
Bidiyo : Fyade! Mace ko Tsirara Ta Fito Tsanani Ka Kauda Idonka Kace A’uzibillahi karka kara kallo ~Dr Minista Pantami
Advertisment
“Mace ko tsirara ta fito tsanani ka kauda idonka ka ce a’uzubillah, kar ka ƙara kallo. Cewa ita ta bayyana tsiraici bai zama dalili ba”, Sheik Isa Ali Pantami, ya magantu a kan matsalar fyade a Najeriya in da ya sbawa maza da mata shawara kuma ya nemi da a koma ga Allah.
Ga bidiyon nan kasa domin saurare.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


