Addini
Raddi Ga Masu Cewa Kar Ayi MuQabala Da Abduljabar ~ Sheikh Bashir Ahmad sokoto
Alhamdulillahi babban malamin nan da yake wa’azi a cikin babban birnin Sakkwato yayi martani ga malam da suke cewa kar ayi muqabala da Abduljabar to idan bazasu iya ba su bada wuri.
Idan suna ganin bai halata ayi muqabala da shi ba,ni ina da manyan hujjoji goma da sunka halata ayi muqabala da shi kuma duk hujja daya tafi girman kano.
Ga bidiyon nan sai ku saurara daga bakin malam