Hausa Musics
MUSIC : Hamisu Breaker ~ Kalmar So Latest Song
Advertisment
Albishirinku yan uwa ma’abota sauraren wakokin hausa musamman na matshin yaron nan Wato Hamisu Breaker mai wakar “Jarumar mata”.
A yau yazo muku da sabuwa waka mai dadin gaske wanda zatayi matukar alfamu ga masoya mata da maza.
Wanda shafin Hausaloaded a koda yaushe yana kokari kawo muku wakokin da zaku nishadantu.
Ku kasance da mu a koda yaushe.
Ku kasance da mu a koda yaushe.
Download, enjoy and share.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com