Hausa Musics
MUSIC : Isah Ayagi ~ Rabi’atul Badawiyya
Ga alamu Isah Ayagi ya shiryama wannan shekarar ta 2021 inda yake ta sako sababbin wakoki daya bayan daya.
Saurari wannan waka mai suna “Rabi’atul Badawiyya” daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.